Read more
Wani Ango ne yakai karar Amaryaa police station sai aka turasu gaban DPO dazuwan su sai DPO yazubawa amarya ido kuru kuru DPO yace waye mai laifin ne sai aka nuna amarya yakalle ta takalleshi yace kai wannan batada laifi kokadan ace DPO yaga mai kyekkewagata fara tasha lalle sai DPO yace bazai saurari karar yauba sai gobe asata a sel da dare yayi sai DPO ya dauketa yaje ya kwana da ita da asubah yamedata sel da safe sai ga mijinta yazo sai DPO yace kaikuma mace kamar wannan laifinme tayi har kawota wurin police sai yace yawo takeyi harta debo HIV tasakamin.
Wata rana birai suna zaune suna fira sai wani karami daga cikin biran yace"mama, wai meyasa bamu da kyau,nagammu munanane sosai har kunyan duba madubi nakeyi saboda muninmu"...Sai uwar tayi murmushi tayi dariya sannan ta bude baki tace"jikana tsaya kaji,ai abinda yasa ka gammu munana bamu da kyau kowa yafimu kyau to saboda munyi kama da wanda yake karanta wannan LABARIN NE...da ace da wanda ya tura labarinne mukayi kama to da zaka gammu kyawawa"
Anayi a kwance
Anayi a zaune
Anayi a tsaye
Anayi a daki
Anayi a office
Anayi a dining
Anayi a restroom
Anayi a bedroom
Anayi a parlour
Anayi a motor
Anayi a bandaki
Anayi a school
Anayi a shago
Anayi da sape
Anayi da rana
Anayi da yamma
To wlh har tsakar dare anayi
Chating pa nake nupi kada ayimin fassara daban
Wani magidancine yana zaune da matarsa suna fira sai tace bari na kawomaka abinci kaci, naga yanzu ka dawo daga kasuwa sai yace to Uwargida me aka dafa ne yau? Sai tace shinkafa da miya sai yace incedai ba agidan makwabcinmu kika siyo tumatur dinba ko? Sai tace kamar ka saniko chan na siyo kenan yaya zanyi? Sai yace ina tsoron ko ya saka guba ne acikin tumatur din, saitace ai saida na fara baiwa karen gidannan tukunna kafin in kawomaka maigidana, sai yace to shikenan yafara cin abincin kenan sai "yar aikin gidan ta shigo tayi sallamah tace" Alhaji mai gadi yace na gayamaka Karen gidannan ya mutu, Nantake Alhaji ya karaya sai yacewa matar tasa kafin na mutu zan roki gafarar ki domin nayi miki laifi, Mun haifi yara biyu da "yar aikin gidannan. Sai matar tace nima Kayimini afuwa acikin yaranka guda shidda, Hudu na maigadi ne biyune kawai naka. Ana haka sai mai gadi ya shigo Alhaji wanine yayi sallamah yanzu koda na amsa sai yake gayamin cewa, abaka hakuri shine ya buge karennan da mota har ya mutu..Tirkashi nan kuma assiri ya gama tonuwa. Wai Idan Kaine ko kece yaza ka/ki yi?
Na kiraki dazu da sassafe ba'a dauka a l0kacin nasan baki tashi ba na katse miki barci S00RY murya KASA KASA jiya na miki tambaya amma baki amsamin tambayata ba, ina jira SWEETY Ranki ya dade wanka kikayi yanzu da sanyinnan koda yake kedin ai yar gayu ce BABYNAH DA ALLAH kada kici wake da shinkafa yanzu bari na aik0 miki KAZA da MaltinA kinji H0NEY Ah Ah haba dan ALLAH my LADY tah0 a hankali mana kada kiji ciw0 ki sani a tara mana my S0UL.
BAYAN AURE kina da matsala WALLAHI TALATUWA dan rainin way0 ayi ta kiranki kina ta shegen barcinnaki k0 MURYA A SAMA wai me yasa baki da biyayyane na miki tambaya jiya baki cemin k0mai ba In banda tsabar rashin sanin ciw0n KAI ina ke ina wanka da sanyin nan k0 da yake ai jikinki ne Rainin way0 ke ba zaki ci tuw0 ba kaina zaki dafa kici kada ALLAH sa kici cikin waye Wai kina inane ke baki san kiyi sauri bane kina ganin yanda na kwas0 bala'in yunwa haba
***TASO TA KIFA GAYEN SAI SHI YA KIFATA***
Wani gayene yaje wajen budurwarsa yace mata yana son ta shirya ta rakashi wani wuri suje su dawo yanzu, sai budurwar tace ayya ba zan sami damar raka ka ba kuwa don zamu je bukin wata 'yar- uwarmu da mamana gashi harta shirya tana ta jirana zamu tafi yanzu. sai gayen ya cewa budurwar toh ba komai, kisha kuruminki kawai don daman so nake ki rakani inyo maki sayayya (shopping) don na sami wasu makafin kudine har kusan dubu dari biyu da hamsin shine nake son hallakasu tare dake, amma yanzu bari inje ni kadai inga bayansu idan kuma na sami mai tayani a hanya shikenan. Sai buduwar tayi murmushi tace toh darling muje in raka ka. Sai saurayin yace toh ya za kiyi kuma da zancen bukin? Sai budurwar tace wane buki? Ai daman qarya nake maka. Sai saurayin ya fashe da dariya irin na qeta yace 1-1 kenan don nima qarya nake maki ba wani kudin dana samu kawai kifaki nayi.
Wani mutum ne matarsa tace masa idan yaje kasuwa ya sayo mata 'yan kamfai watau pants domin nata duk sun lalace. sai mutumin yaje kasuwa ya sayowa matar pants har kusan dozin daya guda 12 amma duk kalansu daya farare fat ya kawowa matar a gida.
Koda matar ta kar6a ta duba taga duk farare ne har dozin daya sai tace "haba maigida ya za a yi ka sayo duk kala daya kuma? In wani ya gani ai sai a dauka bana chanzawa ne"
Sai mijin yace da matar "waye zai gani?"
Sai matar taja bakinta tayi tsit.
Wata matace ta shiga dakin mijinta wanda yasha gyara tace mishi "baban Salim gaskiya ya kamata kayi kokari ka halarci wannan daurin auren na aminiyata. Sai yayi dariya yace ai zuwa daurin auren aminiyarki ya zama dole, yanzu me zaki kai mata gudummawa? Tace kudine dubu biyar, sai yace gaskiya biyar yayi kadan, ga goma ki kara.Ta karba ta mai godiya ta shirya ta tafi. Da aka gama biki kowa yayi haramar raka amarya gidanta, maman Salim ce babbar kawa ta kame a kusa da amarya. Abu kamar wasa taga an miki hanyar unguwarsu, sai tace ashema muna kusa, amaryar tace ai kusa sosaima. Bata ankara ba taga anyi parking a kofar gidansu, sai kuwa kowa ya fito, ta dubi direban tace malam ba nanne gidan ba, wannan gidanane. Nan fa musu ya hargitse, kwatsam sai ga miji (baban salim) da abokanshi, yana zuwa beyi wata wata ba sai ya rungume amaryarshi (watau amaryar da aka kawo) ya shige da ita gidan har cikin dakinshi.
Wani bazazzagi ne da bakano tafiya ta kamasu tare zuwa legas yin safara kayayyaki sai kwatsam suka hango 'yan fashi sun tare hanya gashi ba damar juyawa su koma. Ashe tun da dadewa bazazzagi na bin bakanon bashin kudi har naira dubu dari biyu bai bashi ba, don haka da bakano ya tabbatar lalle 'yan-fashin zasu qwace kudin kuma suke nan mashi sai yayi maza ya fito da kudinshi duka dubu dari biyu yaba bazazzagi a matsayin ya biyashi kudinsa da yake binsa tunda ya tabbatar lallai za a qwace.
Shi kuma bazazzagi ya amshi kudi ya riqe a hannu amma nashi kudin na cikin wani dan buhu mai cike da tsummokara.
Suna isa gun 'yan-fashi sai akace kowa ya kawo kudin jikinsa sai bazazzagi ya miqa kudin da bakano ya biyashi bashi aka qyaleshi ya wuce shi kuwa bakano ido ya raina fata don an kwantar dashi an hana kowa yin tari balle surutu don haka bashi da damar fada musu kudin bazazzagi na cikin buhu. Haka yana ji yana gani aka sa wata kakkaifar wuqa aka zana masa "No Money" dara-dara a gadon baya da qirji sannan da qyar suka barshi ya tafi bayan tuni bazazzagi ya dade da kaiwa legas abinsa.
Wani mutum ne magidanci talaka sosai, rannan ya fito daga gidansa zashi neman abincinsa kamar yadda Sa'ad Khalifa Yakubu Sky ya labarta mutumin na fitowa sai yaga wani mai kudi yayi masa 'wrong parking' Ma'ana ya kare masa kofar gida da motarsa ta yadda ba wajen wucewa, sai an kukkutsa da kyar sannan za a iya wucewa. Mutumin nan talaka hakanan ya kurda zai wuce sai chunar babbar rigarsa ta sargafo madubin motar bai sani ba ya fizgo sai madubin motar nan mai tsada ya karye. Sai hankalin talakan nan ya tashi domin ba mai motar a kusa ba kowa, gashi yana sauri shi talakan don gidansa babu ko qwarar hatsin da za a ci. Don haka sai ya tsaya cik sannan yaje gefen motar ya tsuguna yayi tagumi yana jiran mai motar yazo don ya bashi hakuri sai ya fasa tafiya neman abinci yana ta faman jira.
Chan sai ga maikudi ya tunkaro sai yaga mutum riqe da madubin motarsa da aka karya akayi masa 6arna sai ya hau bala'i yace atafau sai dai talakan ya sayar da gidansa a gyara masa madubin motarsa.
Mutane suka taru harda limamin unguwar ana ta bashi hakuri ana cewa ba da ganganci talakan yayi masa 6arna ba tsautsayi ne domin talakan mutumin kirki ne kowa yayi shaidarsa. Duk da haka maikudi bai hakura ba, ya dage sai an sayar da gidan takaka an biyashi.
Ana cikin haka sai ga wani bako yazo a cikin motarsa zai wuce sai ya tambayi abin da ya faru don yaga dattawa da mutanen kirki nata bada hakuri amma wani nata musu masifa. Da bakon yaji sai ya kalli mai kudin yace nawa ne kudin motar taka? Sai yace miliyan biyar ce, sai yace Toh zo booth din motata ka amshi miliyan biyar ka tafi ka barwa talakan motar na sayan masa ita.
Haka kuwa akayi aka biya kudin motar maikudi ya tafi cikin kunya ana ta wadarai da halinsa. Shi kuwa talaka aka bar masa mota aka gina gidansa irin na zamani aka bashi jari isasshe kowa nata murna ana ta sawa bako albarka akan irin wannan abin kirkin da ya yiwa talakan nan.
CIN AMANA.
Wasu fatake ne su uku, daya sunansa hannu, daya kunne, dayan kuma sauro; suka shirya zuwa kasar gabas yin fatauci. Aka yi musu guzirin nakiya da za su tafi da ita. Suna kan hanyar tafiya sai kunne ya ce yana jin fitsari, sai ya ba hannu ajiyar nakiyarsa. Da ya tafi sai hannu ya ci nakiyar kunne, sai sauro ya ce: “Sai na fada wa kunne cewa ka ci masa nakiyarsa.” Hannu ya ce: “Kada ka fasa.” Sai sauro ya je zai fada wa kunne cewa ya ci masa nakiya, sai hannu ya buge sauro. Haka suka yi ta yi a tsakaninsu. Don haka idan sauro na yi muku kuka a kunne, ku daina sa hannu kuna buge shi, domin ya je ya fada wa kunne cin amanar da hannu ya yi masa.
WAYYO FETUR 'DINA!
Wani mutum ne kafin a sanar da janye tallafin man fetur, ya je gidan man NNPC ya cika tankinsa da mai, ya je gida ya ajiye motarsa. Da maraicen ranar kuma aka sanar da janye tallafin, kuma gidajen mai suka daga farashinsu da tsada. Washegari da safe, mutumin ya fito sai ya ga babu motarsa, 6arayi sun sace, sai ya dora hannu a ka ya ce: "Wayyo Allah fetur dina!"
Wani babarbare yaje masallaci yana sallah saiga wani mutum yazo mutumin yatsaya yana
kallon sallar babarbare,can sai mutumin nan yace aiko wannan babar bare ya iya salla,sai babarbare yace ai wannan kadan ma kagani dan ma banyi alwalaba.
Wani mutum ne yake zuwa wajen wani mai aski saiya tambayeshi wai zaikai kamar wanne lokaci,kafin insamu aski,sai yace zaikai awa daya,sai ya tafi,watarana yadawo yace zaikai kamar awa nawa kafin in samu aski yace awa uku,saiya tafi,watarana yasake dawowa yace zaikai kamar wanne lokaci kafin in samu aski yace awa uku,sai ya tafi daya tafi sai mai askin yace ma wani abokinsa,kabi wannan mutumin kullum idan yazo yatambayeni baya dawowa,da abokin nasa yadawo saiyana dariya,sai yace maiya baka dariya,sai yace ai kullum idan yabar nan gidan matarka yake zuwa. Hahahaha
MAI MOTA DA MAI KEKE!
Wani mai mota ne yana gudu za shi wani wuri sai kawai wani mai keke ya yi gilma masa, shi kuma ya buge shi. An tsaya ana cece-kuce, kawai mai keke ya ce a biya shi kekensa, mai mota ya ce shi ma haka. Da aka tafi kotu, alkali ya ji batun kowa sai ya ce: “To ina mai keken da ya buge mai mota?” Mai keke ya tashi cikin mamaki ya ce: “Yallabai inji uban waye?” Alkali ya ce: “Ku kama shi ku kai jarun, ya zagi alkali.”
Wani Bazazzagi ne ya ce shi fa bai yarda cewa Kano ta Dabo tumbin giwa ba ce, ballantana ma har a ce yaro ko da me ka je an fi ka. Don haka zai je da tasa hikimar, ya ga ko zai samu gaba da shi.
Ai kuwa sai ya yi harama, ya samu wani akwatin katako cike da tangaran ya dauka ya ta fi Kano a mota. Da aka sauke shi a tasha, sai ya ce waye zai daukar masa akwatin ya kai masa gida amma fa ladansa shi ne wasu maganganu guda uku na gaskiya wanda in ya rike su za su yi masa amfani.
Da yake ba a fahimce shi ba sai ake yi masa dariya amma can sai wani dan dako ya zo ya ce zai dauka amma in ya ji ba su gamsar da shi ba, shi kuma zai fada masa magana guda wadda ta fi ukun nasa. Ya amince, dan dako ya dauki akwati suka fara tafiya.
Da suka dan yi tafiya sai dan dakon ya ce: “Fada mini guda na ji.” Bazazzagi ya ce: “Kowa ya ce maka da koshi gara yunwa, ka da ka gaskata shi.”
Da suka yi rabin tafiyar sai dan
dakon ya ce: “Fada min ta biyu na ji.” Bazazzagi ya ce: “Kowa ya ce ma da tafiya a kan abin hawa gara kafa kada ka gaskata shi.”
Da suka je kofar gidan sai Bazazzagi ya ce: “Cikon maganarka ta uku ita ce, kowa ya ce ma za a ba ka ladan dakon nan kada ka gaskata shi.” Sai dan dakon ya ce: “Yaro ko da me ka zo an fi ka.” Sai ya saki akwatin tangaran din nan ya fadi taratsatsatsa!
Sannan ya ce wa Bazazzagi: “Kowa ya ce ma akwai tangaran mai rai a cikin akwatin nan kada ka gasakata shi.”
Mai katobara ya kasance daga cikin bayin sarki da a ke zaman fada da shi. Sai dai ba a taba zaman fada da shi aka tashi lafiya ba, sai ya fadi maganar da za ta sa dogarai su ba shi kasha.
Wani lokaci kafin sarki ya cece shi har ya yi tabshi. Wata rana sai ya ce: “Da ma ’Yan Boko Haram su kashe sarkin nan a nada wani sabo.” Ai kuwa dogarai suka ce da wa Allah ya hada mu: Suka yi ta jibgar mai Katobara kamar Allah ne ya aiko su.
Saboda dukan da aka yi masa kan wannan magana, Mai Katobara sai da ya yi jinyar sati uku bai zo fada ba. Ranar da ya dawo fada, ko gyaran murya bai yi ba har aka tashi.
Can sarki ya mike zai shiga gida, sai wani dogari ya ce: “Yau Mai Katobara bai yi magana ba.” Shi kuwa sai ya ce: “Ka ga kuwa sai sarki ya sa a doki tsohuwarsa ko?”
Wani Liman ne, bayan an idar da sallar Isha, sai ya tashi yana nasiha yana cewa ‘Allah ya kawo karshen ‘Yan Boko Haram, a taya sojojin Nijeriya da addu’a. Can wani saurayi a karshen masallaci ya tashi da jallabiya da bindiga a hanunsa. Liman ya ga alamun ya fusata, sai Liman yace: Bayin Allah kunji ina ta Surutu koh, giya na sha dazun
Wani gayene ya ga wani inyamuri da suka taba fada a baya aka raba su. Yana zuwa sai ya cakumi kwalar inyamurin nan ya fara magana ya ce, “Today your thousand is full, I’m searching for you since that day, even yesterday I saw you in the stomach of market you drink the corner when you saw me, I tried to drink your head but i didn’t see you till today, I drinking tell that if I catch you in the stomach of market I will medicine you and your body will tell you, because you are not hearing talk.
Ana cikin haka sai ga wani mutum nan ya zo zai raba su sai gayen nan yace’ “hey Mr.man don’t divide us, because the reason is once upon atime iwas sitting under the tree drinking my shadow, I don’t know up I don’t know down just this man come and kill me with slap.”
Duk Wanda yayi dariya my water is not here.
Wani shakiyin Bazazzagi ne ya yi dinkinsa babbar riga mai asake akan wata dalleliyar shadda ruwan kwai. Da ka ganshi ka ga mai hannu da shuni. Ai kuwa sai ya nufi gidan abinci (Restaurant), ya samu waje ya zauna ya kwalawa mai restaurant kira da karfi ya ce “Hado min plate na Naira 2,000 kuma ki hadawa kowa da ke wajen nan plate na Naira 3, 000 saboda idan ina cin abinci, ina so naga kowa yana ci”.
Duk mutanen da ke wajen suka fara godiya yayin da mai restaurant ta zubawa kowa nasa ta kawo masa hadin girma. Shinkafa da dankalin turawa da farfesun kayan ciki ko kifi ko naman kai, ya dai danganta da abinda mutum ke so. Kana ga hadin kwadon kayan lambu da a turance a ke kira da salad
Bayan mutumin ya gama cin abinci sai ya kuma cewa mai abincin “kawo min abin sha na Naira 500 kuma ki baiwa kowa na Naira 1, 000 saboda idan ina shan abu, ina so naga kowa yana sha”. Mai Restaurant ta kaiwa kowa kayan shaye-shaye kala-kala. Nan fa mutanen wajen suka barke da shewar “Allah ya kiyaye ka!” Bayan mutumin ya gama sai ya cewa mai Restaurant “kawo min resit na biya kudina kuma ki kaiwa kowa nasa resit ya biya kudinsa, saboda idan ina biyan kudina ina so naga kowa yana biyan nasa”. Yanzu haka mutumin yana kwance a asibiti saboda dan karen dukan da masu gidan abinci da kuma mutanen da ya saka suka ci abincin da basu yi niyya ba suka yi masa Yanzu haka ni kuma ina kwance ina dariya, saboda idan ina dariya ina so na ga kowa na dariya.
Wani BAKANO ne dai ya je zance wajen yariyar da zai aura, bayan ta fito sun gaisa sai ga kananta da sabon kwano cike da damamar FURA mai sanyi damun bilanda. BAKANONKA fa ya ji dadin kawo furar nan domin yana son shan fura sosai kuma dama da ‘yar yunwa sama-sama a jikinsa. Budurwar ta bude kwano ta zuba ma BAKANO FURA a kofi. BAKANONKA ya fara shan fura yana hira. Ai kuwa bai ankara ba sai gardin fura ya ratsa shi, can BAKANONKA ya kalli budurwarsa ya ce “Kin san sunan ‘yar mu ta fari kuwa Sweety?” Budurwar ta ce “a’a ban sani ba Darling!” Da budar bakin gogan naka sai cewa ya yi ai “FURERA” za mu sa mata

0 Reviews