Read more
1- Adolf Hilter (1889-1945)
wanda ya kirkiro yakin duniya na biyu, Ya kirkiri yakin ne akan tunanin cewa ya hudawa sune kashin bayan ko wace matsala tare da shirin ganin bayansu a doron kasa.
Ya kashe akalla mutane Miliyan Hamsin.
2- Joseph Stalin (1878-1953)
Losif Vissarionovich Stalin, Saurayi a wancan lokacin ya kasance dan fashi sannan makashin biya har na tsawon shekara talatin. Ya mulki jama'a cikin kama karya ta hanya jefa su cikin tsoro.
Ya jefa jama'arsa cikin yunwa wacce ta kashe miliyoyin jama'a. Ba abokan gaba ba, har Iyalan masu yi masa hidima kashewa kawai yake. anyiwa mata sama miliyan daya da dubu dari biyar,
sannan ya kashe mutane sama da miliyan ashirin.
A cewarsa " Mutuwar Mutum daya Bala'i ce, Mutuwar miliyoyin jama'a kidaya ne kawai." ya mutu a shekarar 1953 sanadayar bugawar jini
3- Vlad Impaler (1431- 1476/77)
Ana kiransa da Vlad Dracula. Saboda tsananin bakar zuciyar sa, da kuma zalunci da yayi mutanen wallachia, a inda ya mulke su amatsayin yarima har karo uku tsakanin
shekata 1448 zuwa 1462 ya kashe kaso ashirin na mutane a wancan lokacin.
Ya tsire mutun ta kataryarsa har se gungumen itacen ya fito ta baki.
a wata kasida na mutanen jamani, sun ruwaito cewa " yana soya yara sannan ya ciyar
iyayensu naman, yana yanke nonon mata sannan ya azalzala wa mazajensu ci, bayan
haka se ya had su duka ya tsire."
4- Pol Pot (1925-1998)
Wannan shine Mutum na farko da ya bada umurnin yiwa jama'ar kasarsa (cambodia) kisan gilla.
a lokacin mulkinsa a matsayin prime minister daga shekara ta 1976 zuwa 1979, akidarsa tayi sanadiyyar mutuwar mutane miliyan biyu wanda shine kaso ashirin da biyar na mutane a wancan lokacin. Ya matukar son tara kokon kawunan mutanen da
ya kashe. sannan yayi nisa wajen bada umurnin a kawo masa jarirai yana yaga sassansu
bangare bangare. Pol Pot yayi mutuwar ajali.
saura na nan tafe...................................................................
0 Reviews