Garabasa daga MTN

Garabasa daga MTN

Size:
Price:

Read more

Garabasar MTN Xtra Value zata samar muku Hanyar more rayuwarku da yan uwa da abokan arzikin ku ba tare da katsalandan ba, ta hanyar tanadar muku da lokacin kira da kuma shiga yanar gizo.

Garabasar zata kasance kamar haka:
  • Kyautar lokacin magana da yakai Dakika dubu (1000mins) tare da more shiga yanar gizo bisa kyautar MB50 har na tsawon kwana bakwai akan kudi N300 kacal.
  • Kyautar dakika dubu daya da dari tara da sittin na magana (1960mins) tare da MB100 har na tsawon kwana bakwai akan kudi N500 kacal.
  • Harlau akwai kyautar Dakika dubu uku da dari tara (3900min) na magana, tare da MB300 akan kudi N500 kacal har na tsawon kwan Goma sha hudu.
  • Kyautar lokacin magana da yakai dakika Dubu bakwai da dari takwas da hamsin (7850mins) tare da MB650 akan kudi N2000 har na tsawon wata daya.

Da dai sauran su

Kira *131*2# domin more wannan garabasar

0 Reviews

Contact form

Name

Email *

Message *